Kungiyar NIGERIA MILITIAL CORPS ta samu takardar dakatar da kwallo kafa a makarantun primary da secondary School a jahar sakkwato wannan jawabi ya fito ne a bakin commander Nigeria militial corps TSALHATU HALI TAZAN inda yayi umarni da sauran jami'an kungiyar dasu tashi tsaye waje hana yaduwa wannan annoba ta cutar COVID19
Select a date and time slot to book an Appointment
Date Of Appointment
Morning
Afternoon
Evening